| Alhaji Salisu Muhammad Gombe shugaban kungiyar Izala ta Gombe kuma Sakataren tsare-tsare na kungiyar yan Agajin Izala ta kasa tare da Babban Sakataren kungiyar yan agajin ta kasa Alhaji Abba Katsina a wajen taron Majalisar yan agajin na kasa a jihar Gombe a ranar Asabar 1 ga watan Janairu 2014 wanda ya dauki hoto Abubakar Rabilu. |
No comments:
Post a Comment